shahararren dan kwallon Najeria, Ahmed Musa ya bar club din shi da ke kasar Holland wato VVV venlo zuwa CSKA moskow. Dan wasan ya godewa tsohon club din nashi don damar da suka bashi ta nuna bajintar shi sannnan yace CSKA moscow club din babba wanda zai iya nunawa duniya irin kwarewar shi. Wannan ya zama babbar kyauta ga sabon Angon.
No comments:
Post a Comment